Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Yeast
  3. Bakin hoda
  4. Suga
  5. Qishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba fulawa ki zuba yeast,bakin Hoda,suga sai barbadan gishiri kadan sai ki saka ruwa ki qwaba ki saka shi rana dan ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi sai ki daura Mai a wuta yayi zafi sai ki saka kamar yanda zaki jefa dan wake, idan yayi sai ki qwashe, shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes