Nutella stuffed caterpillar buns

Ga laushi da dadi a baki😋 enjoy #bakeabread
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki hade duka kayan bukatarki a cikin roba ko abin kwabi idan kinadashi
- 2
Ki kwaba sosai har y hade jikinsa, saiki kaishi wajen rana ko waje mai dumi ki barshi y tashi kimanin awa daya. I
- 3
Idan kika tabbatar ya tashi saiki dauko ki murza sannan ki yanka yayi kusurwa hudu sai ki kawo nutella dinki ki zuba a karshen kusurwa biyu ki nade da tabarma, sannan ki dan Dane saboda kar nutella din y zubo, ki samu wuka ki dan yanka karshen kina bada tazara kamar yanka 4-5 sai ki nade duka, h zakiyi har ki gama.
- 4
Ki samu kwai ki fasa ki zuba madarar ruwa ki kada, ki shafa a jikin abinda kikayi amma da brush yanda ko ina zaiji. Idan kin gama saiki kunna wutar oven ki gasa yayi golden brown har sai kin tabbatar cikin yayi.
Similar Recipes
More Recipes









sharhai