Soyayyen Meat pie
Ina son meatpie banagajiya da cinsa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Kizu flour da butter da baking powder, gishiri, sugar madara da ruwan da curry kadan kihada kikwaba da kauri kirufe kibarshi ma en mintuna kadan kaminnan sai ki had a fillings din
- 2
Kizuba mai akan wuta,kisaka albasa yankakken dankalin turawanki, Kara's,nikakken nama dasauran kayan dandano da kayan kamshi kirufe ya nuna
- 3
Kibude kwabin flour ki fadada shi da rolling pin idan kinada meat pie cutter sai kisaka akai kizuba hadin nikakken namanki kirufe sai kidaura manki akan wuta kifara suya.har kigama.shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8309120



sharhai (3)