Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba fulawa da gishiri kadan, ki kwaba yanda zaki iya mulmulawa, saiki daura ruwa inya tafasa saiki zuba kibarshi yadahu saiki sace kidauraye.

  2. 2

    Ki soya manja da albasa, saiki yanka wani albasan kisa yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar
BAUCHI STATE AZARE

sharhai

Similar Recipes