Awarar kwai

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Awarar kwai akwai dadi sosai Ku gwada zaku ci da dadi

Awarar kwai

Awarar kwai akwai dadi sosai Ku gwada zaku ci da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashirin
biyu
  1. Kwai guda 8,attaruhu, albasa, mai maggi,

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Na FASA kwai guda shida NASA maggi, da attaruhu, albasa wnd na jajjaga

  2. 2

    Se na juya sosai na kulla a Leda Lamar kulelu NASA a kan wuta kmr minti twakas yayi sena sauke na Yayyanka

  3. 3

    Sannan na kuma FASA kwai guda biyu sena na rings tsoma wnn dafaffan kwan nawa aciki INA soyawa amai a haka har na gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Similar Recipes