Yam balls

HafsatBintubk
HafsatBintubk @cook_17414961
Katsina

Taliya da wake

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

12 servings

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu doyarki kidafata tadahu sosai saiki dakata aturmi bakamar na sakwara ba saiki juye kirufe aroba maikyau saiki tafasa kifi da albasa da spices saiki gyarashi kamar zaki dambunsa saiki juye akan doyar saiki wanke tarugu ki jjjaga da albasa kisa sai maggi da curry saikimotsa ko INA tasamu saiki dunkula kamar kwallo sanan saiki kada ruwan kwai da albasa kinasoyawa kimasawa aruwan mai dayayi zafi kina soyawa.

  2. 2

    Anatsanewa sai ayi serving aci lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HafsatBintubk
HafsatBintubk @cook_17414961
on
Katsina
Since before I was in nursery class my love about cooking and baking has been start. I have always cook small food with my play containers.
Read more

Comments

Similar Recipes