Indomie
Indomie da kwai
Steps
- 1
Da farko zan dura ruwa a tukunya na dan jajjaga attaruhu da albasa kadan na zuba, saina kawo Mai na a ciki na jira Ya tafasa
- 2
Daman Daga farko na dafa kwai na kafin na zuba kayan hadi
- 3
Idan ya dahu na sauke sai na sa a cikin ruwan Sanyi, bayan ruwan ya tafasa saina dauko indomie na zuba acikin ruwan
- 4
Sai na saka dandano guda daya da Maggie na indomie shikenan saina jira Ya dahu
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

A Medley Of Independence Day Colours --- Tri- Colour Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

Dave Vishakha
-

Dave Vishakha
-

Fish Curry – Chatpati Masala Gravy 🐟🌶️
Khanfaiziya5 -

Tricolour Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Sarvat Hanif
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Stacey Reed
-

christopherfowler70
-

Dan Flynn
-

Jayanthy Asokan
-

Bushra Adams -

Elteemahzcakesndmore
-

Dan Flynn
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

NanaSkitchen
-

Rabiaa ladan -

Delu's Kitchen
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Kumkum Chatterjee
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10197477





Comments