Dankali mai nama

#ssmk Abinda yasa nakeson wannan abincin yanamin dadi sosai nida yara da maigida sannan kuma bashida nauyi aciki
Dankali mai nama
#ssmk Abinda yasa nakeson wannan abincin yanamin dadi sosai nida yara da maigida sannan kuma bashida nauyi aciki
Steps
- 1
Dafarko uwargida xatasami namanta tayankashi taxuba atukunya saita wanke saita xuba magi da albasa da kayankamshi saidan xuba ruwa tadora awuta harya dahu sosai saita sauke saita dakko dankalinta ta ferayeshi shima taxubashi atukunya da danruwa tabashi minti biyar dan baaso ya dahu sosai saita sauke saita dakko attarhunta da albasa ta jajjagashi saita dakko wannan naman data dafashi taxubashi aturmi ta dakashi idan ya daku saita kwashe saita xuba shima dankalin tadan dakashi shima saita juye
- 2
Aroba saita xuba wannan naman akai saita dakko wannan jajjagagyan attarhun da albasa suma taxuba tasa magi dakori dakayan kamshi da tafarnuwa saita juya sosai idan ya hudu saita dinga debowa tana mulmulashi kamar dai shaep din dankali haka xatayi hartagama saita dakko kwanta takadashi yanka albasa saita dinga tshoma wannan dankali aciki agefekuma ta daura manta awuta yayi xafi saita dinga sashi acikin mantana soyashi harta gama xa a iyacin wannan abincin da shayi koda lemo ko acishi haka.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Sanuber Ashrafi
-

Kipp Clark
-

Beena Radia
-

Chukauni (Nepali Yogurt Potato Salad / Raita)
Bethica Das
-

Coconut Curry Cabbage & Cauliflower Soup
Myles Levin
-

Bethica Das
-

Beena Radia
-

Bhavnaben Adhiya
-

Martabak Indomie; Indonesian Noodle Omelette
Wice Kosin
-

Stephanie Assaf
-

Piya Batra
-

skunkmonkey101
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Shahnila Saleem
-

Farzana Memon
-

J Junaid Motiwala
-

Mamta Mehta
-

Bishakha Kumari Saxena
-

J Junaid Motiwala
-

Leemahs_munch
-

Ume Hanin
-

Anku Arora
-

Jollof and chicken with salad and plantain
Leemahs_munch





Comments