Salad

Rêve Dor's Kitchen
Rêve Dor's Kitchen @haf23456

Ko shi kadai zaka iya ci basai ka hada da abinci ba

Salad

Ko shi kadai zaka iya ci basai ka hada da abinci ba

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Ganyen salak
  2. Ganyen salak
  3. Carbbeji rabin kwata
  4. Carbbeji rabin kwata
  5. 2Caras guda
  6. 2Caras guda
  7. 2Koren tattasai
  8. 2Koren tattasai
  9. 3Tumatir
  10. 3Tumatir
  11. 1Lemon tsami
  12. 1Lemon tsami
  13. 1Kwakkanba
  14. 1Kwakkanba
  15. 1Mai cokali
  16. 1Mai cokali
  17. Gishiri kadan
  18. Gishiri kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kayan ki.

  2. 2

    Ki yanka Cabbejin ki da salak guri daya, ki yanka tumatir,kwakkwanba da koren tattasai.sai ki saka a firij

  3. 3

    Sai ki dafa karas, inya dahu sai ki hada da su salak din

  4. 4

    Sai ki zuba mai da gishirin ki, sai ki matsa lemon tsamin ki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rêve Dor's Kitchen
on

Comments

Similar Recipes