Chocolate cake
zaki iya hada cake dinki daga baya kiraba biyu daya kisa mai cocoa powder dayan kibarshi saiki ke zuba wa yabaki 2 colours
Chocolate cake
zaki iya hada cake dinki daga baya kiraba biyu daya kisa mai cocoa powder dayan kibarshi saiki ke zuba wa yabaki 2 colours
Steps
- 1
Zaki hada sugar da butter kita juya wa harsai ya narke sugar din yahade jikinsa sannan kisa kwai shima kita bugawa
- 2
Saki tankade flour sannan kisa baking powder nd cocoa powder ki jujjuya sannan kisa a cikin butter kita juyawa
- 3
Zaki ta bugawa harsai kinga yana bada iska,sannan kisa a gwangwani dinki kigaasa in low heat yadda cikinsa zaiyi
- 4
Zaki sa whpng crm dinki a bowl kisa mai madarar gari da cocoa ki jujjuya sannan kisamai ruwan sanyi kisa mixer ki bugashi ya hade jikinsa
- 5
Idan cake dinki yayi saiki shafa akai
Similar Recipes
More Recipes
-

Layered Corn Stuffed Dhokla : A Fun Sandwich Twist
Krishna Dholakia
-

Alan Bacho
-

Brandon W. -

Slow Cooker Sesame Ginger Beef
Kendall Sampson -

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Bethica Das
-

Shital Jataniya
-

Chef Nena
-

Sandra Darden
-

Sharon Ellis
-

Rashida Minhaj
-

Joshua Jones
-

Alka Sachdeva
-

Northern Nigerian Moringa Salad
Ummu Khadeejah
-

Patato roll with hung cud filling
Shivangi Jain
-

Vedangi Kokate
-

Karisa Moodley
-

Turmeric Salmon and Spicy Corn with Coconut
onthemenu.blog
-

Neha Fernandez
















Comments