Tuwu miyar kubewa

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

# katsina inason towu sosai . Da miyar yauki inasa manshano inaci

Tuwu miyar kubewa

# katsina inason towu sosai . Da miyar yauki inasa manshano inaci

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

awa 2mintuna
mutane 3 yawan
  1. Garin towu
  2. Nama
  3. Maggi
  4. Antarugu
  5. Albasa
  6. Onga
  7. Kobewa

Cooking Instructions

awa 2mintuna
  1. 1

    Garin towuna xansamu tokunya.insa ruwa yatafasa sosai.Sai nayi talge.inbarsa yata nuna.inyanuna zanzo in tokashi

  2. 2

    In Danko tokunya.insa nama.inwanke insa albasa ya tafasa.Sai nasauke insa Mai cikin tokunya insoya nama.Sai insa dakanke attarugu da albasa in soyasu Suma Sai NASA ruwa yadda bazaiyi yawaba insa Maggi da onga.in ya tafasa sainasa dakqnkan kubewana aciki.insa tokan Miya Don yasashi yanuna da Kuma yauki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
on

Comments

Similar Recipes