Shinkafa da miya da salad

Shinkafa da miya da salad
Steps
- 1
Dafarko zakisa ruwa dai yadda zai ishi shinkafarki sai ki zuba a tukunya ki rufe y tafasa saiki dauko shinkafarki ki wanke ki zuba ki zuba gishiri tea spoon daya ya isa kibarta ta dafu saiki shide kisa a cooler
- 2
Miya itakuma zaki gyara albasa, tattasai da tumatur ki wanke ki markada ki zuba atukunya saiki wanke namanki kisa kayan kamshi su dafu tare da cefanen da naman sai ya fara tsanewa sannan kisa maggi, mai, dakuma curry kijira ta ida soyiwa sannan ki shide kisa a cooler
- 3
Salad shikuma zaki samu latas dinki mai kyau ki wanke da gishi sai ki yayyakashi ki sami tumatur daya tsanwan tattasai daya duka ki yanka kanana toh daganan insha Allah sai ci.aci lfy yan uwa🤗
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Sarvat Hanif
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

khanabanao
-

Hauwah Murtala Kanada
-

Beccie Precious Mutanu
-

Fatima
-

Madiha Imran
-

Karachi's special chicken karahi
Mumtaz Ramzan
-

Poonam Sardana
-

Winnie Kulumba
-

Ammara Shahid









Comments