Kosai (akara)

ربيعة محمد @raubeeya
Ance duk wanda yabar gida, gida yabarshi😊toh nifa bana gida amma ina girke girken mu
Kosai (akara)
Ance duk wanda yabar gida, gida yabarshi😊toh nifa bana gida amma ina girke girken mu
Steps
- 1
Ki jiqa wanken ki idan ya jiku ki bulcesa ki wanke
- 2
Saiki wanke kayan miyarki wato attarugu da tattasai da albasa and garlic saiki zubasa a blender tare da waken saiki niqe su su niku
- 3
Daga nan saiki fara buga kosanki saya bugu sannan kisaka gishiri da maggi saiki yanka green pepper dinki ki saka ki fasa kwai shima ki saka
- 4
Saiki dora pan ki zuba oil isasshe idan yayi zafi saiki fara zuba kosan ki kina juyawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Couscous and Vegetable Soup 🍲🍲
Nana Aliyu
-

Slow-cooked Ox Cheek in Red Wine
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

The Easiest Homemade Chocolate Candies 🍫
OnlyProven Recipes
-

Deepa Rupani
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

Diksha Singh
-

Aysha Koteshwar
-

Rukia Laltia
-

Sewing Land
-

ربيعة محمد
-

barke islam
-

Geeta Gambhir -

Butterscotch Toffee Halwa recipe
Diksha Singh
-

ربيعة محمد
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10680481


















Comments