Dambun cous cous
One of my favorite 😋
Steps
- 1
Ki karkare carrot ki yanka shi kananu then saiki yanka cabbage dinki shima ba manya sosai ba saiki sami green pepper shima ki yanka da albasa, ki saka green peas idan na awo ne saikin dafashi
- 2
Saiki jika cous cous dinki ki dan yayyafa mai ruwa idan yayi dan taushi saiki zuba maggi,curry da turmeric color of your choice, saiki zuba su cabbage dinki ki juyashi
- 3
Saiki dora tunkunya a wuta ki zuba ruwa kadan saiki sami marfin tukunya wanda zai iya shiga, kar ruwan su taso saman marfin saiki zuba cous cous dinki ki samii leather mai kauri ki rufeshi daga baya ki saka kyalle saiki rufe da marfi ki bashi 25-30mints tunda yayi taushi already
- 4
Idan kuma kinfison kiyi amfani da gwagwa wato abun wankin shinkafa shima zaki iyayi,idan kuma steamer kikeda shima zaki iyayi
- 5
Sai kiyi pepper chicken ko kuma gasassar kaza saboda cous cous ban samai tattasai ba
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Keshma Raichura
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

Mona Elshal
-

Diksha Singh
-

Aysha Koteshwar
-

Rukia Laltia
-

Sewing Land
-

ربيعة محمد
-

barke islam
-

Geeta Gambhir -

Butterscotch Toffee Halwa recipe
Diksha Singh
-

ربيعة محمد













Comments