Steps
- 1
A yayanka albasa,attaruhu kanana Sai a hada da naman da curry,thyme,gishiri kadan Sai a soya shi Sama sama wuta kadan Har ya fara canza launi zuwa brown.A tankade fulawa Sai Asa Mai kadan da gishiri Sai a kwaba ta hadu sosai.
- 2
A Sami katakon kicin da ake yanke yanke a shafeshi da flour a murza fulawa tayi fadi Sai a sami kofi a dora akan fulawa da aka fadada domin a sami fitar da shape mai kyau.
- 3
Sai a dinga zuba kayan hadin a tsakiya Ana rufewa,Amma Sai an shafa ruwa a bakin sbd ya like kada ya bude wajen suya.Sai a sami tsokali mai yatsu a danne bakin,Sai asa a mai.
- 4
Sai asa a mai a soya,shi ma Sai a soyu ya fara komawa launin ruwan zuma wato golden brown.
Similar Recipes
More Recipes
-

Muhammad Jahanzaib
-

Radhavallabhi (Bengali Urad dal Stuffed Puri)
Amrita Chakroborty
-

Rachana Sagala
-

Ghasiyo - Traditional Gujarati Sweet Dish
Heena Jani
-

Aruna Thapar
-

Molly Player
-

Deepa Rupani
-

Seema Sharma
-

Fabio
-

ZMA
-

Baked Chicken Meatballs(low carb)
CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

A-Bomb
-

Spoonfuls of Inspiration
-

Shagufta khan
-

Orange cucumber mocktails totally mind refreshing drinks
Arachana ( Tanya)
-

Dashishi (Arabian food using wheat)
Vittles Delight by Aysha Mahuta
-

Niha Ch👩🍳
-

Kumkum Chatterjee
-

Oat flake cookies with peaches, greek honey and almonds
Themis Themis
-

Vertika Tyagi
-

Ceemy's Delicious
-

Arachana ( Tanya)








Comments