Gasasshiyar kaza
Gasasshiyar kaza #2909
Steps
- 1
Ki samu kazarki ki gyara ki wanke da lemon tsami ko venigar sbd kore qarni saiki bari ta tsane
- 2
Ki samu bowl ki zuba man quli kisa kayan dandano da kayan kamshi duk a cikin man ki grating attaruhu da tafarnuwa kisa a ciki man
- 3
Saiki dakko kazar nan ki shafa mata wannan hadin man dasu maggi saiki tabbatar ko ena ya samu kiyi marinating na dan lokaci in kinga ta tsumu sai gasa a oven ko km kan garwashi a cikin kasko in ta kusayi ki yanka ki juye akai,
- 4
In kinji tayi laushi km kinji qamshi yana tashi to saiki juye a plate kina iya garnishing da salad,lemon tsami da km tumatir.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook1999 -

Cook1999 -

Air Fryer Salmon, Potato and Med Veg
Cook1999 -

Spiced Edamame & Cranberry Rice
Rekha Bapodra
-

OnlyProven Recipes
-

Cook1999 -

Title Homemade Mango Ice Cream
Pratikshya Mahapatra
-

Cook1999 -

Jon Michelena
-

Nutan Shah
-

CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Kitkat/M&M Vanilla Birthday Cake 6”
purple_acied
-

Hilary
-

Jacqueline
-

Ankita Jena
-

Fiona Loraine
-

Twinkle Gupta
-

Keeza Dhingra
-

Princy Mehta -

Harminder Kaur Sethi
-

Mehak Tabani
-

Asish kumar Sahoo
-

Shruthi Dinesh Vernekar
-

Baking Lover
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10705017



Comments