Steps
- 1
Dafarko Zaki wanki kifinki da vinegar kitsanesa akwando kidaura tukunyarki akan wuta kizuba Mai kadan idan yayi zafi saiki kawo jajjaagagen attaruhunki da albasa da tafarnuwa kizuba idan ya soyu saiki tsaida sanwa kizuba kayan kamshinki da dadddawa da yankakkiyar albasa da dandano saiki rufe
- 2
Idan ruwan yasoma kunewa saiki dauko kifinki kizuba da curry kijuya a hankali ki rage wuta kibarsa zuwa minti ashirin kisauki
- 3
Abin lura kada kiyawaita juya kifi idan kika cika juyawa zi dagargaje yin anfani da vinegar ko leman tsame Yana taimakawa wajan rage karnin kifi saka wuta kadan yayin dahuwa Yana taimakawa wajan fito da ainihin kamshen girki tako ako dayaushe mom khadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Nutan Shah
-

Bina Anjaria
-

Ameya Bhat
-

Ameya Bhat
-

Arezu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Chamchamiya (Pearl Millet Cheela)
Deepa Rupani
-

Maggie Conlon
-

MeMe
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Rich Roberts
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

perryrey
-

Sanober Danish
-

Shabana Safdar
-

Rimsha Arif
-

Kidney beans with sesame seeds
Kanako Yagi
-

Aalu katali with dry fruits fast special
Arachana ( Tanya)
-

Shagufta Kazi
-

maryam yelwa
-

Cooking with joy TV
-

Javeria Amad








Comments