Steps
- 1
Za'a fere dankali a yanka a wanke sai a soya. A ajiye a gefe
- 2
Bayan an wanke kifi za'a sa a wuta a dafa da kayan dandano. Inya nuna a sauke a cire Kaya a ajiye a gefe
- 3
Duk abubuwan bukata na kayan lambu za'a wanke a yankasu
- 4
A dauko Kwanon tuya a zuba mangyada,albasa ki razana su nadan wani lokaci saiki dauko tattasai ki zuba,bayan wani lokaci a sake dauko Karas da kabaiji a zuba.kici gaba da garwaya wa inkin tabbatar sunji wuta saiki dauko kifinki ki zuba.
- 5
Aci gaba da garwaya wa sai a zuba kayan dandano,gishiri da kori a dauko dankali a zuba
- 6
In an tabbatar sun garwayu da kyau sun hade da juna.sai a dauko kwano a fasa kwai a kada bayan an kada sai a zuba a stakiyan tukunyan kan wutan aci gaba da juyawa na dan wani lokaci.kafin a sauke sai a zuba koren tattasai..Aci sultan chips lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Lychee Smoothie (Litchi Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Vedangi Kokate
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Moong Dal Ki Sabji Healthy Bhi Tasty Bhi
Shobha Rathod
-

Sudipa Gope
-

meisunday
-

Wice Kosin
-

Rich Roberts
-

Chat
-

jenscookingdiary
-

La Eeeshars
-

Naheed Baig
-

Rich Roberts
-

Chef Faheemah
-

Laweeza Shaikh
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Simple Cakes -

Samira Abubakar
-

La Eeeshars
-

Fary Feroz




Comments