Danwaken flour da garin alkama

Aicha(stardrops_cakes) @stardrops_cakes
Danwaken flour da garin alkama
Steps
- 1
A jika kanwa a ruwa a cup sai a ajiye gefe.
- 2
A haden flour, garin alkama da kuka a waje daya sai a kawo ruwan kanwa a zuba daidai misali sai ajuya.
- 3
Sai a kawo hadin danwaken a dinga sakinsa a cikin tafasasshen ruwan zafi da hannu ko da cokali. Idan an gama sakawa dai a barshi ya dahu sai a kwashe a zuba a ruwan sanyi.
- 4
Sai a yanka tumatir, cucumber, albasa da lemon tsami. A saka mai da yaji da maggi sai a ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

greggnic -

Clam Chowder Outback Steakhouse style
Honeybeelifting
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sweet BBQ Old Country Meatballs
Chef Mommy Nessa
-

Niki Freeman
-

Prerna Mohit Khurana
-

Mamata Nayak
-

Vermicelli pulao with lots of veggies
Kavita Kapoormehrotra
-

Onion Flavoured Diced Plantain (dodo)
Ifeoma Obianagha
-

Assy Lala
-

Safa Anis
-

Asiyah Naveed Roghay
-

Yasmeen Usama
-

Assy Lala
-

HiBa Imran
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11174034









Comments