Sweet beef spinach

Kusamah's Kitchen
Kusamah's Kitchen @kusamah00
Katsina State

A lightly sweatened,extremely yummy love by my dad, so easy to make

Sweet beef spinach

A lightly sweatened,extremely yummy love by my dad, so easy to make

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka attaruhun ki da albasa da allayyahu, sai ki wanke naman ki ki dorashi da albasa da dan attaruhu kadai sai gishri da kayan kamshi ki barshi ya dahu sosai sai ki sauke.

  2. 2

    Ki zuba fari mai kadan ki soya albasa da garlic da ginger sai albasar tayi transparent sai ki zuba manja da naman ki soyasu tare zakiji wani amshi na tashi na daban yaruwa sai ki kawo attaruhun ki da albasa da kika yanka ki zubasu ciki kisaka spicys din ki su black pepper, cayyan pepper da su maggi ki tona sai ki rufe for like 10mn sai ki rage wuta ki zuba spinach dinki yyi 2mn sai ki kashe yaruwa miyarki ta gamu simple and tasty ga wani akamshi na musam man sis ki gwada akwai ddi sosai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kusamah's Kitchen
Kusamah's Kitchen @kusamah00
on
Katsina State

Comments

Similar Recipes