Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Man gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki samu steamer dinki ki zuba ruwa aciki kisaka buhunki saiki rufe ya dauki zafi

  2. 2

    Zaki tsinke zogalenki daga jikin iccensa saiki wanke, attaruhu ki jajjaga, albasa ki yankata, gyadar Miya ki dakata duk ki ajiyesu

  3. 3

    Saai ki dauko tsankin ki kidan zuba Masa ruwa saiki jujjuya ki zuba acikin buhunki ki rude tukunyar ki bashi mintu30

  4. 4

    Daga Nan saiki saukeshi ki zuba acikin abi Mai zurfi da Fadi ki kawo zogakenki, attaruhu, albasa da gyada duk ki zuba aciki da Maggi da gishiri da man gyada duk said ki jujjuya said komai ya hade, said ki yayyafa ruwa akai ki maidashi wuta

  5. 5

    Kada ki cika ruwa inbahakaba zai change, said ki bashi Kamar 1hr harki Fara Jin kamshinsa alamar yayi saiki saike said ci

  6. 6
  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
on
Kano

Comments

Similar Recipes