AWara Mai kayan miya

Mrs Ishaq Alheri @cook_16212873
Cooking Instructions
- 1
A nika kayan miya sannan a yanka albasa
- 2
Sai a samu man gyada a soya sannan a zuba kayan miyan a Viki
- 3
Idan ya fara soyuwa sai a zuba albasa da maggie
- 4
Idan albasan ya soyu sai a zuba akan awara a ci lafia
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
David’s mai tai David’s mai tai
They’re just so tasty and pretty!!🍹🤙 SherryRandall: The Leftover Chronicles -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11912679
Comments