Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakisa tukunyanki akan huta saiki soya man gyada da kayan miya kisa Maggi

  2. 2

    Saiki saka ruwa

  3. 3

    Inya tausa saiki zuba Indomie after some minutes Sai sauke

  4. 4

    Sai yanka albasa ta tattasai ki sa Maggi kidauko whisker ki kada bayan kin kada daman kinriga kinsa kaskonki da Mai dazaki soya kwan saiki sake inya soyu saiki juya dayan side din daganan saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Khadijah
Mum Khadijah @cook_19584785
on
Zaria
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes