Steps
- 1
Da farko na gyara kifi na na wanke su nazuba cikin tukunya nazuba ruwa na yanka albasa nasa ciki nazuba taruhu da tattasai da tomato nazuba Maggi Kori onga nadaura kanwuta na barshi yanuna nazuba Egusi na shima yanuna na zuba manja na barshi yayi ruwan ya shanye na zuba alayyafo na sauke
- 2
Na daura ruwan kan wuta ya tafasa na dauko garin semolina na dauko muciya ina zuba gari ina juya wa har yayi kauri na barshi yatafasa na sake zuba gari na tukashi na kwashe
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

The_Road_Less_Devoured
-

Kels Ro
-

Crockpot Creamy Tomato 🍅 Chicken 🐔
Crock Pot Girl 🤡
-

Fern Puttaset
-

Spinach Fettuccini and Spinach Noodles
Margaret Eli -

Sigrun
-

Freda's Kitchen
-

Ruchita Chauhan
-

Bread sponge wrapped with rabdi and nuts sauce
Sarita Singla
-

Garity
-

sushcookss
-

Shashi Bajaj
-

Shashi Bajaj
-

Farwa Ali
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12069463











Comments