Gasasshen biredi 1

Hauwa Bunza @Hauwabz09
Biredi a freezer maimakon fridge Yayi qarfi kawai sai nace bari in gasa
Gasasshen biredi 1
Biredi a freezer maimakon fridge Yayi qarfi kawai sai nace bari in gasa
Steps
- 1
Da farko zaki narke Butter ki idan ba narkakken bane
- 2
Sai ki zube kifinki a kwano kisa cokali mai yatsu ki dagargaje shi
- 3
Sai a hada da Butter nan
- 4
Sai a riqa diban hadin ana shafawa a yanka biredi daya, a dauko dayan biredi da ba'a shafawa komai ba a rufe. Haka za'a yi har a karar da bread din
- 5
Sai a dauko abun gasa biredi watau toaster a riqa gasawa har a qare
- 6
Ana iya ci da tea ko kuma ko wane irin abun sha
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

hughluotatebe
-

Deeya Sanchari
-

Quick Ground Turkey 🦃 Shepard’s Pie 🥧
Crock Pot Girl 🤡
-

Elyse Rose
-

Roopesh Kumar
-

Mamta L. Lalwani
-

Sami Saqib
-

Debamita Chatterjee
-

joannfuentebella
-

Monika Monga
-

Maryam I Wada (Ummu-Ayman)
-

Rajni Saini
-

Sasmita Das
-

Princy
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12107869







Comments