Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsna garin dawake me komai a ciki
  2. 1 cupwater
  3. Salad
  4. Cucumber
  5. Cabbage
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Manja /man kuli
  9. Magi

Cooking Instructions

  1. 1

    Step 1. Seki kwaba garin danwake ki da ruwa har ya hade jikinsa kamar yadda zaki iya murzashi.seki samu ki shafawa inda zaki murza mai kadan da abun murzawar

  2. 2

    Seku futar da shapes dinki

  3. 3

    Se ki dora ruwan zafi ya tafasa seki zuba a ciki ya dahu

  4. 4

    Bayan ya dahu se ki tsame a ruwa

  5. 5

    Already kin yanda salad cucumber tumatir alabasa cabbage dinki kin ajiye a gefe. Se aci lpy😋damai da magi da yaji

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
waleey’s cookery
waleey’s cookery @cook_16453005
on
kano

Similar Recipes