Spaghetti with macaroni

Hassana Kabir
Hassana Kabir @cook_22682004
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Daga farko zaki gyara kayan lambun ki idan kin gyara saiki wanke ki ajesu daga gefe saiki dauko oil dinki ki zuba cikin tukunya daidai yawan da kikeso saiki dauko kayan miyanki kisa cikin oil dinki ki soya idan ya soyu saiki zuba ruwa yawan wanda kikeso sai kisa kayan spices dinki idan tukunya ki ta tafaso saiki zuba spaghetti da macaroni dinki saiki barshi yayi shikenan malama zakisha dadi ki gwada kigani 😋😋😍

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hassana Kabir
Hassana Kabir @cook_22682004
on

Comments

Similar Recipes