Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Tattasai
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Manja
  7. Gishiri
  8. Leda
  9. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a samu wake a sa masa ruwa ajika kaman minti biyar sai a surfa a wanke asa masa attarugu dasu tattasai sai akai markade in an dawo dashi sai ki bugashi sannan kisamu ruwan dumi ki xuba kisa su Maggi da spices dinki kar yayi kauri kuma kar yayi ruwa sosai sai kulla a leda dama ruwanki yana kan murhu sai ki xuba aciki ki rufe ki bashi 40 mint ya nuna sai a sauke aci da manja ko sauce

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Balkisu Au
Balkisu Au @cook_23565425
on

Comments

Similar Recipes