Cabbage soup By RuNas kitchen

Cabbage soup By RuNas kitchen
Steps
- 1
Da farkoh kiyi blending attaruhu da tomato sama sama
- 2
Ki dora sulalen kazanki ki zuba spices sinki kisa garlic&ginger,cabbage kiyanka madaidaita ki wanke ki ajye a gefe,potato ki yanka ki wanke ki ajye shima
- 3
To saiki daukoh tukunya kizuba wannan kayan miyan da kikayi blending kisa mai soya sama saiki daukoh ruwan nama da kika sulala ki zuba akai kidaukoh dankali ki zuba kisa maggi da sauran kayan kanshi kirufe ya dahu dankali zakiga tayi kauri kuma mai ya fito to yayi kenan siki kashe wutan jira in ki daukoh cabbage dinki kizuba ki rufe kibashi 10m shikenan. Za a iya cin wannan miya da shinkafa
- 4
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

ChefBenji
-

Chewy Maple White Chocolate Cookies
Kelsey Davis
-

Kipp Clark
-

Barnali Debdas
-

Mozzarella and Tomato Penne Lemon Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Bina Samir Telivala
-

Soumini Bhattacherjee
-

Christina
-

Olena P
-

ancore
-

Sri Charani Nagavalli
-

Livs_cooking_creations
-

Samia Aijazz
-

Rushi Khan
-

Allu mator curry (Potato Peas Curry)
Spice Taste
-

Areeba Masroor
-

Elaichi Kitchen
-

Mitu's Magic
-

Leftover shredded meat burger...😋😋
homayra haq
-

Jessica Sudharta












Comments (3)