Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 tinsGero
  2. 3 spoonsSuger
  3. 1 spoonsYeast
  4. 5 spoonsKarkashi
  5. Salt to test
  6. 1/4Flour

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jiqa geron ki for 3 hours sai ki bada akai Miki markade Ni bana surfa geron wanke Shi kawai nake

  2. 2

    Idan na kawo daga markaden sai ki sai hannu ki juya Shi ki ajje kamar na awa 1

  3. 3

    Sai ki saka yeast idan ya tashi sai ki zuba suger,salt da karkashi Zaki ga yayi kauri idan kin zuba karkashin

  4. 4

    Sai ki Dora Mai a with idan yayi zafi kina soyawa kamar kosai

  5. 5

    Idan kin gama ki samu garin kuli kuli d kunu ko koko

  6. 6

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
A'eeesh Majia
A'eeesh Majia @cook_21932779
on
Kano Nigeria

Comments

Similar Recipes