Fried Yam and egg sauce
My fav breakfast. Easy and delicious
#1stoctrush
Steps
- 1
Ki fere doyarki sai ki yanka ta according to size din da yai miki. After kin wanke sai ki zuba salt kadan da magi shima kadan.
- 2
Already daman man gyadan yayi zafi, sai ki zuba doyar cikin man, if kinaso yai miki taushi sai ki yayyafa ruwa cikin man sannan kuma ki rufe shi.
- 3
After kin gyara attarugu da albasarki kinyi greating nasu kuma, sai ki zuba a frying pan ki zuba mai dan kadan, ki zuba spices dinki sai ki rufe shi ya fara soyuwa.
- 4
Ki fasa eggs dinki a bowl, ki saka mishi magi 1 sai ki zuba a kayan miyanki, ki rufe shi ya nuna.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

Nana Aliyu
-

Jibita Khanna
-

Sweet potato cutlet with cucumber raita
Suchitra S(Radhika S)
-

Beans and Fried Plantain Recipe
Ifeoma John
-

Jigisha Modi
-

Bethica Das
-

Squash and Ham Casserole the simple version
skunkmonkey101
-

Lauren
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Frenchy -

Foodiequeenbhumi
-

Chef_dee🍽
-

Disha Arora(Selfi Queen)
-

Zarna B V
-

Suryaprakash V
-

Vegan Egg Manchurian with Potato
Amrita Mallik
-

Jyoti Prakash Assudani
-

Uzma Syed
-

Fatima iman -

Sneha jha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13753499











Comments