Yanda ake mulmula tuwun into diffident shapes
hauwa dansabo @cook_19098499
Nayi wannnan shapes dinne saboda indanyi wani saloon da xai jawu hankalin family suci tuwu da zumudi
Yanda ake mulmula tuwun into diffident shapes
Nayi wannnan shapes dinne saboda indanyi wani saloon da xai jawu hankalin family suci tuwu da zumudi
Steps
- 1
Zaki samu parchment paper dinki ki ya dandaidai
- 2
Sai ki dibu tuwunki ki daura akai sai ki kara yanka parchment paper ki daura akan tuwun ki samu abun kuka tuwo kiyi kneading
- 3
Idan kika yi kneading sai samu wuka ki yenke gefe da gefe sai kiyi rolling
- 4
Dayan kuma zaki samu gwangwan cake sai ki fitar da duk shapes din da kike so
- 5
Aci towu lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Yadnya Desai
-

Squash and Ham Casserole the simple version
skunkmonkey101
-

Lauren
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Frenchy -

Vidhy Madeka -

Safina Khan
-

Anum Arhama
-

Veena Pawar
-

Rava Kachori stuffed with aloo and matar
Foram C. Virani
-

Carrot cookie Breakfast cookies
Pranami Davda
-

Fatimah Muhammad(Chops Haven)
-

Mrs Prachi Umesh Taldevkar
-

Naznin Shahabuddin Modasiya
-

Mamta Mehra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13756889





Comments (2)