Miyar alaiyaho da yakuwa

Aisha Ardo @cook_26614272
Miyar alaiyaho da yakuwa
Steps
- 1
Ki daura manjanki awuta tadanyi zafi kadan sai ki yanka albasa kizuba ki soya su
- 2
Idon albasar tasoyu sai kizuba tattase da tomato da attarugunki da kikayi blending sai kuma ginger da garlic paste
- 3
Sai kizuba spices dinki duka
- 4
Kiyita juyawa sai ya soyu, sai kizuba naman ki kisa maggi da ruwa dan kadan
- 5
Sai ki rufe shi yaita dahuwa, saikuma kizo ki yanka alaiyahonki da yakuwa ki tafasa ruwa ki wanke alaiyahon da ita
- 6
Kiduba ruwan miyan intayi sai kizuba ganyen alaiyahonki, kina zubawa sai kikashe wutar ki rufe
- 7
Zafin tukunyar zaisa taqarasa nuna
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Mridula Srivastava
-

Sweet Corn 🌽 Hummus With Jowar Pita
Alka Bhandari
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

ChefBenji
-

Chicken, Quinoa Salad with Greek Yogurt
ChefBenji
-

Adrianne Meszaros
-

Leelumae
-

sjs2020
-

cindybear
-

Crockpot Octoberfest 🎃Bratwurst 🌭 🎃
Crock Pot Girl 🤡
-

Anousha Qureshi
-

Tasty & Delicious
-

teamcoleman06
-

Mona Lisa
-

Hammad Nadeem
-

Krishna N Sahu
-

Maryam Bulama Dapso
-

Saba Butt
-

Bread Upma- leftover sides of the bread- breakfast dish
theGlocalChef Rashmi
-

Crock Pot Girl 🤡
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13834719



















Comments