Coconut pie cookies by fauxee's kitchen

Wannan coconut pie cookies din girki ne mai matukar dadi, ga kuma saukin sarrafawa. Zaki iya hadashi da tea ko juice mai dadi.
Coconut pie cookies by fauxee's kitchen
Wannan coconut pie cookies din girki ne mai matukar dadi, ga kuma saukin sarrafawa. Zaki iya hadashi da tea ko juice mai dadi.
Steps
- 1
Dafarko dai xaki xuba flour ki a large bowl, kisa sugar, salt, powdered milk da kuma grated coconut dinki saiki juya shi.
- 2
Saiki dauko butter ki xuba saiki kara juyawa dga nan saiki xuba oil naki ki kiyita juyawa har sai kwabin y fara hade jikinshi.
- 3
Bayan y fara hade jikinsa saikina gutsira kina mulmulashi saiki dan dandannashi don yayi circle saiki rinka sakawa a baking tray wnda olready kin shafa masa butter kadan.
- 4
Bayan kin gama dama already kinyi preheating oven naki saiki saka ki gasashi harsai ya gasu ko kuma ince yayi golden brown saiki sauke shi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Crock pot Swedish Meatballs Recipe
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Slow cooker queso chicken tacos
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Seasoned Bacon Wrapped Crock Pot Pork Loin
PittbullMom2014
-

Minda
-

Kels Ro
-

karima's Kitchen
-

Maria Shujaat
-

Naomi
-

Eggs With Chicken and Veggies Filling
AriFa Iqbal
-

Beetroot, carrot and potato salad
Brinda Bungaroo
-

Fatima Rais
-

Chef at Home by Peher
-

Simple Navratri Thali: Puri, Begun Bhaja & Halwa
Anamika Banerjee
-

Coleslaw sandwich with homemade mayonnaise
Saima Sameer Ali
-

Hiroko Liston








Comments