Wainar Dankali

Fadeelah Yari❤️
Fadeelah Yari❤️ @cook_64370921
Kaduna, Nigeria

Ki hada wainar dankalinki da tea, for breakfast zaki bani lbr😋

Wainar Dankali

Ki hada wainar dankalinki da tea, for breakfast zaki bani lbr😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 6medium Irish potatoes
  2. 2sausage
  3. 1tarugu
  4. 1spring onion
  5. 4large eggs
  6. 1green paper
  7. Cauliflower
  8. Corrots
  9. Garlic and ginger
  10. leavesParsely
  11. 2Maggi
  12. 1onga
  13. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi peeling dankali ki yanka kanana ki dafa shi ya dahu sai kiyi blending yayi laushi sosai ki juye a bowl, but kada ki cika ruwa.

  2. 2

    Ki kayyanka spring onion, sausage,cauliflower, da parsely leaves duka kananan yanka ki zuba a dankalinki.

  3. 3

    Kiyi greating garlic, ginger, carrots, tarugu, da green paper duka ki saka a cikin hadin ki.

  4. 4

    Ki saka Maggi da Onga, ki kada eggs dinki a bowl daban sai ki juye a ciki ki juya ya juyu.

  5. 5

    Sai ki sa oil kadan kadan a tandarki ki fara soya shi.

  6. 6

    Idan kasan ya soyu sai ki juya ki soya dayan side din a low heat.

  7. 7

    Enjoy with hot tea.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fadeelah Yari❤️
Fadeelah Yari❤️ @cook_64370921
on
Kaduna, Nigeria

Comments

Similar Recipes