Fish with vegetable soup and tuwon dankali

Cook this simple vegetable soup and vegetable tuwo to keep your family healthy
Fish with vegetable soup and tuwon dankali
Cook this simple vegetable soup and vegetable tuwo to keep your family healthy
Steps
- 1
Ki tafasa ruwan zafi yana cikin tafasa sai ki kawo oil kisa ki kawo garin dankalin kina zubawa kina tukawa da sauri idan kika gama tukashi yayi tauri sai ki zuba ganyen zogale ki rufe ki turara a low heat.
- 2
Idan ya gama turaruwa sai ki kwashe a santana ki kulle shi kin gama tuwon dankali.
- 3
For miya ki soya greated kayan miya da garlic and ginger da mai sai kisa ruwa kisa maggi ki saka kifi sai ki barshi ya dahu kadan
- 4
Idan ya dahu sai ki sa chopped vegetables listed above da corn flour da kika dama da ruwa kadan idan ya dahu for 1 min sai sauke kiyi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Ryan
-

Minda
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Roasted Prime Rib with fresh herb rub (half the salt)
Jessica Hawes Oliphant
-

McKenna Ames
-

Microwave chocolate chip cookie
Food wishes
-

Noor Delicacies
-

Pradnya Khadpekar
-

Rudeep Roy
-

Noor Delicacies
-

Potatoes Bun kabab with mint chutney
Marium Wasim
-

Divyant
-

lidilu3
-

Aruna Thapar
-

Amisha Chheda
-

deoyani







Comments