Juice din tsamiya

Fadeelah Yari❤️
Fadeelah Yari❤️ @cook_64370921
Kaduna, Nigeria

Special mix of healthy fruits for refreshment.

Juice din tsamiya

Special mix of healthy fruits for refreshment.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsamiya
  2. Dabino
  3. Kaninfari
  4. Citta
  5. Sugar
  6. Lemun tsami

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jika dabino ya jiku, sai ki tasafa tsamiya ta dahu sai ki murje ta sosai ta murzu.

  2. 2

    Sai ki hada ruwan tsamiyan da kika murje da dabino, citta, kaninfari, sugar dai dai yadda kike son zakin, ki matsa lemun tsami kadan sai ki nuka su a blender.

  3. 3

    Sai ki tace kisa a fridge yayi sanyi sai kiyi serving.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fadeelah Yari❤️
Fadeelah Yari❤️ @cook_64370921
on
Kaduna, Nigeria

Comments

Similar Recipes