Dubulan

fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
Kano,Nigeria.

Abune mai dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20min
  1. 3 cupflour
  2. 1 tspbaking powder
  3. 1 tspsalt
  4. Sugar
  5. Water as required
  6. Oil

Cooking Instructions

20min
  1. 1

    Dfrko xaki xuba flour, Baking powder, salt a bowl saiki xuba oil kadan ki juya kisa ruwa kina kwabawa harsai kinga kwabin ki yyi daidai kada yyi ruwa kuma kada yyi tauri.

  2. 2

    Saiki ringa gutsira kina murxashi yyi fale fale saiki soyashi a mai. Hka zakiyitayi harki gama

  3. 3

    Bayan kin soya saiki sami pan kixuba sugar ki xuba mata ruwa ki juya saiki matsa mata lemon tsami ki dora a wuta kina juyawa harsai tayi kauri ki sauke saiki rinka tsoma dublan din a ruwan sugar kina tsamewa shikenan kin kammala.

  4. 4

    Idan kina da bukata xaki iya bada kantu(ridi) akan dublan din.

  5. 5
  6. 6
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
on
Kano,Nigeria.

Comments

Similar Recipes