Wainar shinkafa (masa)

Tana da dadi ga laushi
Zaki iya cinta da safe da rana har dare
Wainar shinkafa (masa)
Tana da dadi ga laushi
Zaki iya cinta da safe da rana har dare
Steps
- 1
Dafarko xaki jika shinkafar ki ta kwana
- 2
Xaki wanketa dasafe kikai markade
- 3
In an markada ki xuba mata yeast da baking powder
- 4
Sannan ki juya ki rufe kisa aguri mai dumi ko arana.
- 5
Sai kijika kanwa kadan
- 6
Idan ya tashi kisa salt &sugar kadan sannan kixuba ruwan kanwar nan kadan
- 7
Sai adora tanda a gas ko stove koma dai mekike amfani dashi ki xuba mai intai xafi kixuxxuba kullinki
- 8
Idan yayi kijuya dayan gefen inta soyu kicire shikkenan.
- 9
Anaci da miya ko kuli nidai tawa da miyar taushe nayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy French Crepes (Freezer-Friendly)
Mety Halim
-

Street style tasty chatpati Dahi Puri
Ramaben Joshi
-

saminu anas
-

Muniswari.G
-

Mehwish.N
-

Deepti Johri
-

Roasted Red Pepper, Tomato & Mascarpone Pasta
Mark Baldwin
-

Butternut squash, sage & caramelized onion risotto
Mark Baldwin
-

Aubergine, Chickpea & Coconut Curry
Mark Baldwin
-

Rehana Wasim
-

Richard -

Steak & Broccoli in Garlic Cream sauce
Jennifer Pinkerton
-

Super fluffy Old-fashioned pancakes
Bossy Panda
-

Roast chicken with lingonberry mint sauce
Robert Gonzal
-

Mahi Salman
-

Alex Redmond
-

Hency Nanda
-

Divya Thakker
-

Giotaki 🍴
-

jaya kawna
-

Naz Rais Naz Rais
-

Diksha Arora
-

Maria Shujaat
-

Fatima's Cook Book







Comments (3)