Fatin gyeda da waki

Masha Allah wanan dahuwa shi kicima mai da tsohuwa yarinya don dukk tsohuwar da kishashe to zai gyaramata jiki takam yariya,itah kuma yariya da Kishanshi to jikin ta zaizama ya qyale yana shanin insha Allahu yaqara lapiya ajiki sosai
Fatin gyeda da waki
Masha Allah wanan dahuwa shi kicima mai da tsohuwa yarinya don dukk tsohuwar da kishashe to zai gyaramata jiki takam yariya,itah kuma yariya da Kishanshi to jikin ta zaizama ya qyale yana shanin insha Allahu yaqara lapiya ajiki sosai
Steps
- 1
Dafarko zakisa gyada awota ki dansa soyata sama sama inta huce sai ki murje jan kihice ki AJIYI gefe,sai kisa wakinki Aturmi shi ma kiwankishi kice re dosar wakin kiwanki wakinki sosai ki AJIYI gefe,kitafasa kife kicirimasa qaya,Kitada tarugu tatasai tare dadawa wori goda kiyanka Albasa mai yawa ki ajiye gife
- 2
To sai ki zuba nan ragoki a tukunya ki zuba gyadarki da wakinki da kayan miya da Albasa tari da manki ki aza awota yata tafasa
- 3
Sai kizu kisa magi da shuwakarki da kifenki aciki sai ki qara Albasa shikinan dayayi daidai kaurin da kiki buqata sai ki sauki
Similar Recipes
More Recipes
-

Kushi Katsu (Fried Pork Skewers)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cricket Protein Powder Pizza Dough
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Mac n Cheese
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Pancakes
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Brownies
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Cookies
Mira Erslovas
-

Hearty Oat Bowl with Seeds and Fruits
Uzma Syed
-

Sum Insects -

Sum Insects -

farang31
-

Tony Stevens
-

BRIOCHE BUNS FOR SANDWICHES.JON STYLE
Jon Michelena
-

Cauliflower Chicken Enchilada Casserole
Nicole Garito Mondano
-

Robert Gonzal
-

Dolly Kachhwani
-

Madhu Bindra
-

Nikita Sarraf Rita
-

Meme
-

Meme
-

Chocolate Mug Cake 1 Minute Recipe
Sumreen Farooq
-

Loveena Bajaj Salve
-

Sadaf Rajpoot
-

Divya Jain
-

Kalpana Rai





Comments (4)