Fish rolls
My favourite snack
Steps
- 1
Ki hada flour da butter ya a murje butter ciki
- 2
Ki zuba baking powder d salt d sugar a Kankara nutmeg kadan mkx
- 3
Sai a zuba ruwa kadan kadan ana kwaba shi har ai forming soft dough
- 4
Kiyi kneading dinsa for at least 25 min sai ki barshi y huta
- 5
Filling :ki chopping albasa enough
- 6
Kiyi greating attaruhun ki
- 7
Ki marmasa kifi soyayye ki cire kayar sa
- 8
Ki saka fan dinki a wuta ki zuba mai sai ki kawo albasa da attaruhunki da ki zuba da maggi da seasoning din ki da kifinki ki soya sama sama
- 9
Ki dauko dough dinki ki saka a working surface ki murza shi yayi fadi d tsaho kmr triangle sai ki zuba filling din ki a tsaye ki nade shi kmr tabarma ki shafa kwai a edge
- 10
Ki yanka shi Girman da kike so sai ki jera shi a baking tray bayan kinyi gracing tray din d butter
- 11
Ki egg wash bayan kin jera su sai ki saka a oven kiyi baking
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Ryan
-

Easy enchilada “lasagna” casserole
Chef Nena
-

Gabriel Brown -

rose recipes 🌹❤️
-

Amanda
-

gissell Thillet
-

Walies Flavour Services
-

Khets
-

Priti Rampuriya
-

fortunate
-

Misbah Anjum
-

kristiana -

anujsakhuja















Comments (2)