Ingredients

  1. 2 cupsMilk powder
  2. 1 cupSugar
  3. Water 1cup da rabi
  4. 1/2 tspFlavour
  5. 1/4 cupOil

Cooking Instructions

  1. 1

    Na zuba sugar, ruwa, oil, flavour, cikin tukunya na dora Kan wuta na juya duk suka hade saina barsu sukai kamar minutes 5/10 saina zuba madara na juya sosai ina juyawa ina kara zuba oil har tayi golden brown saina kashe wutar dama a gefe na shinfida leda saina shafa mata mai na juye wannan ilokar akai saina kara wata ledan akai na rufe nasa muciya nayi flat dashi.

  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5

    Saina Bude nasa cookies cutter na fidda shape dinda nakeso shikenan an kammala iloka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Aiko tayi kyau masha Allah 😋😋😋😋

Similar Recipes