ILOKA (GOODY-GOODY STYLE)😋

Steps
- 1
Da farko Zaki samu tukunyarki Mai kyau ki zuba sugar dinki a ciki Sai ki zuba mai kamar 5 tablespoons, Sai ki zuba ruwa Kamar half cup Sai kiyi mix dinsu ki Dora akan wuta on low heat. Ki samu faranti Mai kyau ki shafeshi da Mai ki ajiyeshi a gefe.
- 2
Ki dinga juyawa a hankali har Sai sugar din ya narke, Sai ki zuba madarar itama ki cigaba da juyawa.
- 3
Tun tana dahuwa, zakiga ta soma hade jikinta a hankali ki cigaba da juyawa Kar ki tsaya.
- 4
A wannan gabar, idan kinaso tayi tauri sosai toh ki cigaba da juyawa har Sai Kinga yayi brown Sai ki sauke. Amma idan Kuma Baki da bukatar taurin sosai, idan tadan chanza colour ta hade jikinta sosai Sai ki kashe wutarki ki juye akan farantin ki da kika rigada kika shafeshi da man ki.
- 5
Da kin sauke, Sai ki gutsutsura ki fitar da shape din da kikeso Sai ki barshi ya Sha Iska. Shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ankita Kapil Varshney
-

DuckyDuck
-

Homemade double crumb cake like Kris loves from the keys
Kim Harbin Klink
-

Bossy Panda
-

Blackberry Cheesecake Danish Slab
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Astha Srivastava
-

Asesh Ashu
-

Raw Banana(matoke) bhajia#recipemarathon
Roopal Mandavia
-

Jyoti Prakash Assudani
-

Fairjane Oh Lao Gaw
-

Kate Carless
-

Fairjane Oh Lao Gaw
-

Spiced halloumi and watermelon Salad:
Lubna’s Kitchen
-

Krishna Biswas
-

Diana Borosova









Comments