Stir fry Irish chips

Maijidda Mukhtar
Maijidda Mukhtar @mm4220
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Potatoes
  2. Oil
  3. Peas
  4. Albasa
  5. Spices da maggi
  6. Koren tattasai
  7. Attaruhu da albasa
  8. Carrots
  9. Nama
  10. Green beans

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyanka Irish dinki kisa salt kadan saiki soyashi idan yasoyu kiwashe ki ajiye agefe.
    Kiyanka naman ki kanana saiki kiyi marinating dinshi ki ajiye agefe.
    Kidafa peas dinki harsaiya yayi laushi
    Kiyanka Green beans dinki manya manya.
    Kitafasa carrot dinki tareda baking powder

  2. 2

    Zaki Dora pan dinki akan wuta kizuba oil idan yadanyi zafi saiki zuba albasa kisoyata sama sama
    Saikizuba citta da tafarnuwa kicigaba dajuyawa saiki zuba namanki kita jujjuyawa saiki zuba attaruhu da albasa, saiki zuba maggi da spices saiki kawo green beans da peas kizuba kicigaba da juyawa

  3. 3

    Idan sunyi laushi saiki zuba green pepper, carrot, albasa kikara jujjuyawa saiki kawo dankalinki kizuba kikara jujjuyawa saiki dan zuba ruwa 1 tbspn kijujjuya saiki sauke kiyi garnishing dinshi da abunda kikeso..

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maijidda Mukhtar
on

Similar Recipes