Yuccy special masa

#teambauchi
Masa yar bauchi ,abinci ne a gargajiyance wanda akeyinta don karramawa ,nishadantarwa
Yuccy special masa
#teambauchi
Masa yar bauchi ,abinci ne a gargajiyance wanda akeyinta don karramawa ,nishadantarwa
Steps
- 1
Uwargida zaki gyara shinkafarki ki wanketa ki cire duk wani datti,sai ki jika na awa daya
- 2
Sai ki dibi rabin cup ki fafashi kaman tuwa,sai a hada da sauran a jika
- 3
A batshi yayi kaman minti 30,sai asa,ruwan kanwa,sugar,gishiri da baking powder,ajuyashi sosai,sai a ruwa,kar yayi kauri sosai kar kuma yayi ruwa
- 4
Sai asa kasko a wuta asa mangyada in yayi zafi sai afara soyawa
- 5
Ga suya a gefe ga yankakken cabbage,tomatoes,onions ga yajin karago
Similar Recipes
More Recipes
-

Stir-fried Pea Shoots and Eggs
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Pooja Sapre
-

Kei Kei
-

Mangshor Singhara / Mutton Qeema Singhara
Madhumita Bishnu
-

Harissa Roasted Chickpea & Halloumi Bowls
Mark Baldwin
-

Sonia Satish
-

Homemade (No Fail) White Bread
Þór Jórmundurssón
-

Nutan Shah
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Bethica Das
-

Creamy Pasta in béchamel sauce
Shadab Nayyer
-

Diana Luder
-

𝓟𝓮𝓻𝓼𝓲𝓪𝓷 𝓒𝓾𝓲𝓼𝓲𝓷𝓮
-

Ricardo
-

Kiron Ahsan
-

Archana Agrawal
-

Aisha BG Kyari
-

Suhita Rana Chowdhury👩🍳
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Sanuber Ashrafi
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Mrs Mubarak -

Mariya Abdullahi Wali







Comments (13)