Gurasa da miyar nama

hallys kitchen Bakery
hallys kitchen Bakery @cook_32868468

Arab

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. Fulawa gwangwani daya,yeast cokali 2, sugar cokali daya
  3. Ruwan dumi kofi daya
  4. Naman da aka nika, attaruhu, dandano, gishiri, masoro

Cooking Instructions

  1. 1

    A zuba ruwan dumi a sa yeast sai zuba sugar sai fulawa sai a kwaba shi da dan karbi ammaba sosai ba

  2. 2

    Sai a shafa mai kadan saman kwabin a bari ya tashi kamar minti 30 sai a murza kamar meat pie sai a gasa a kasko mai fadi mara kamawa ina cire wa sai a shafa masa butter a rufe shi

  3. 3

    Nikeken nama zaki sa mai da ginger da garlic paste sai ki zuba a mai kamar cokali biyu sai tayi brown sai a zuba nikeken nama in ya fara fito da ruwa sai ayi ta juyawa har sai ya fara fito da mai kadan kar ruwan ya kone sai a sa dandano da gishiri da masoro kamar minti biyu da zuba su sai a zuba albasa koren tattasai da jan tattasai minti biyu a kashe sai a ci da gurasa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hallys kitchen Bakery
hallys kitchen Bakery @cook_32868468
on

Similar Recipes