Soyayyan bread da kullin kosai
Steps
- 1
Da farko Zaki Sami wqkenki ki gyara shi ki surfa ki Nika kamar yadda zakiyiwa kosai haka Zaki Nika ki zuba albasa attaruhu tattasai ki Kai a nikomiki ko ki Nika da kanki a gida.
- 2
Zaki Sami kwano Mai zurfi ki juye kullinki a ciki ki fasa kwai ki zuba,ki zuba gishiri, Maggie star,ki yanka albasa kananu.
- 3
Seki zuba Mai a cikin abun suya an fiso man ya sha kan biredin naki inba haka ba zesha Mai Kuma bazai Yi dadin ciba.
- 4
Seki kunna wuta ki barshi yayi zafi Dede suya ki yanka biredin ki da Dan tudu baaso yayi falai falai seki dinga tsumbulashi a cikin kullin kosai kina sashi a cikin Mai idan yayi golden brown seki kwashe a matsami Kuma baya Shan Mai Amma ki tsaya ki tabbatar ciki ya soyu indan ba haka ba zemiki danye Kuma yasha Mai fatan zaa gwada.
- 5
Yana rike ciki sosai zakisha da shayi ko da kunu abunda ranki yakeso 😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Minda
-

QueenMel👸🏿
-

Copy Cat Big Chocolate Chip Cookie Recipe
Taylor Topp Comacho
-

Digna Tejeda
-

Digna Tejeda
-

Chef Guree
-

Chef Guree
-

Chef Guree
-

Chef Guree
-

Chef Guree
-

Elisa
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Elisa
-

Happy Delicacies
-

Poonam saxena





Comments