Awara

Ina matukar son awara shiyasa nakeyi duk bayan wani lokaci. Kuma ku jarraba wannan recipe din.
Awara
Ina matukar son awara shiyasa nakeyi duk bayan wani lokaci. Kuma ku jarraba wannan recipe din.
Steps
- 1
Da farko zaki gyara waken suyarki ki wanke ki jika na awa daya ko Sama da haka.
- 2
Sannan ki markada yayi laushi sosai ki samu dankwalin tatarki ki tace shi da kyau ki tabbatar dusa bata shiga ba.
- 3
Ki zuba a tukunya ki dora akan wuta idan ya fara tafasowa sai ki kawo ruwan tsaminki ki zuba tana tafasowa tana hada jikinta ruwan yana haske idan ruwan yagama haske sai ki kawo dankwalin tatarki ki dinga zuba awararki aciki.
- 4
Idan kika gama zubawa zaki matseta da kyau sannnan ki barta ta tsane ki yankata yadda kiki so.
- 5
Sai ki dinga sakawa a ruwan Maggi kina soyata da mai. Zaki iya ci da yaji ko sauce.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Rekha Bapodra
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sweet Glutinous Rice in Palm Sugar Syrup
Pinkblanket's Kitchen
-

Shah Anupama
-

Maggie Conlon
-

Dan DJC
-

Lobia Masala (Black Eyed Beans / Cowpeas Curry)
Bethica Das
-

skunkmonkey101
-

California Farm Air Fryer Swedish Meatballs
Hobby Horseman
-

California Farm Lady Finger Cookies
Hobby Horseman
-

Sushma Sachin Sharma
-

Indian flatbread (chapati) using soy milk
Bina Samir Telivala
-

Dr.Madhumita Mishra
-

ZMA
-

sufyam Cakes And More
-

Apricot Chicken Rice (Uzbekistan)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Susmita Patnaik
-

Lubna’s Kitchen
-

Light Fluffy Raisin Milkscones
Bianca Mwale
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}







Comments