Steps
- 1
For the dough, zaki hada dry, ingredients din ki guri daya, kamar curry, seasoning, baking powder, da sauran su, ki kada kwai, ki zuba ki zuba ruwa kiyi making dough kamar dai dough din cincin
- 2
Ki gyara kayan miyar ki, ki jajjaga, ki soya naman ki kamar yadda ake dambun nama,
- 3
Sai ki fara shaping meat pie din ki yadda ake yi ko kuma yadda kike so, wasu suna yin shi shape din pizza ko cupcake ko round shape, sai ki saka mai a wuta yayi zafi, daga nan sai ki fara suya, untill golden brown, ko kuma ki gasa a oven, zaki yi suyar a low heat or low flame, sabida cikin ya dahu sosai, amma ni nafi kwabin meat pie dina da ruwan nama, yafi yin dadi sosai
- 4
Serve with cold ginger or tiger nut drink(kunun aya) or tea or hot coffee
- 5
Aci dadi lfy 🥰
Similar Recipes
More Recipes
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Persian Khamse Abij (Grape Jam & Eggs)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Mirza Ghasemi (Eggplant & Tomato Dish)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Homemade Tomato Paste
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Tonjanekia Burton
-

Chris Gan
-

Adam Johnston
-

Jason Gildersleeve
-

Sneha Patel
-

Instant Custard dry fruits sewaiyan
Chef Tripti Saxena
-

Naheed Alam
-

Makka masala Aloo Puri (Maize flour poori 😋 makki ke aata Puri)
Jyoti Prakash Assudani
-

Ifeoma Obianagha
-

Renukabala
-

Meme
-

Meme


















Comments