Alale 1
Moi Moi
Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*ALALEN LEDA recipe one*Ki jika wake ki surfa kisa aruwa kinemi lariya da medium bowls guda biyu kina zuba ruwan dayan bowl mai dauke da waken kina tare bawon. Repeat this process idan ruwan yayi duhu saiki cenza. bayan kin gyara kin cire bawon ki samu wani roba mai murfi kisa aciki, ki wanke albasa, shambu da tattashe kisa akai miki nika. Bayan an kawo kidan jajjaga attarugu kadan ki zuba, kisa tumeric, curry, onga chicken, cube of choice kamar kala biyu, mai,
- 2
Pinch of salt. Kisa ruwa daidai misali ki juya su hade ki kulle a Leda kisa a tafasasshen ruwa ki dafa. Zaki gane dahuwar alale ayayin da yakebarin jikin ledar gaba daya.
*Egg Sauce*
Ki yanka albasa, carrots, green bell pepper, ki jajjaga attarugu. Kisa mai kadan a pan add onion, Scotch bonnet (attarugu), carrots, green pepper, cube, a pinch of gram masala ki juya for some seconds saiki fasa kwai ki zuba akai after some seconds saiki juya kwai in ya zama scramble inya hade saiki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Saori Fujimoto -

Aki Hinata
-

Whizzle
-

momo99
-

Kolkata Style Chicken Biryani :-
Disha D'Souza
-

Seema Gandhi
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Anjali padhy
-

momo99
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Chef KLP
-

shefali Bhattacharya -

Namrah Qureshi








Comments